Yadda ake samun 300mb a airtel kyauta (cheat).
(1) Ka tabbatar layin airtel nake "smart sim" ne, sannan ka tabbatar baka da kudi a wayar.
(2) Danna *141*13*50# zasu baka 50mb ta ke, bayan ka kare, ko basu baka ba,,
(3) Sai ka danna *141*13*100# domin su baka 100mb, idan sun baka ka cinye,
(4) Sai ka danna *141*13*200# don samun 200mb baya ga haka.
(5) Danna *141*13*1# don 1mb wanda dole zasu bayar amma sau daya tak!
(6) Na karshe *948*1# don samun 5mb amma whatsapp da facebook da opera ne kawai suke amfanuwa da wannan 5mb