Yadda ake upgrading ko kara "android version" na andriod ,daga 3.0 zuwa 4.0 ko daga 4.0 zuwa 4.4 yadda zaka ga wayarka tafi sa'ointa diban application.
(1) Na farko ka je Setting A wayarka sai ka shiga About phone wanda zaka sa me shi a can kasa.
(2) Bayan haka sai ka shiga System Updates ka danna, amma ka tabbatar ka bude "data network" naka, za kaga yana searching, in yace maka "there is available update" to zai yi sai ka danna akai, kuma ka tabbatar kana da MB sosai!