bahaushe logo
Airtel Trybe 500MB a farashi N25
Ka sani cewa wannan garabasar dare ce wato (Night browsing daga 12:00am zuwa 5:00am asuba
  • Ka je wurin rubuta lamba ka latsa *312# a zabin farko zaka ga "migrate to Airtel trybe"
  • Bayan ka migrate sai ka sake danna *312# a zabi na uku zaka ga "Trybe night browsing" ka danna, zaka ga zabi biyu sai ka zabi sonka
  • Ka sani, zaka iya saye da rana amma sai da dare yaka aiki, bude 3G don sauri.
Duk mai son ya koyi gina Website hadaddiya to maza ya hadu da mu a dandalin mu na koyarwa a facebook SHIGA
Ana iya turo mana da sakonni na Comment (Turo) ko ka shiga dakin Muhawara don tambaya, ko korafi (Shiga)
| | | | |
Online counter:  free web counter Counter Powered by  RedCounter
engTranslate This page
Kirkira:
Umar Muhammad Bappa Plateau state. NIGERIA
© Bahaushe 2016

XtGem Forum catalog