bahaushe logo
SHIN WAYARKA NA JINKIRI (SLOW)
(1) Jeka SETTINGS sai ka shiga ABOUT PHONE ka shige shi, bayan ka shiga, ka gangara can kasa Zaka ga <>BUILD NUMBER Sai ka danna shi SAU BAKWAI
(2) Jeka DEVELOPER OPTION wanda ke saman ABOUT PHONE, ka latsa shi, to anan ne zaka ga abubuwa barkatai, to ka lura sosai a tsakiya zaka ga,

Transition Animation Scale

,

Window Animation Scale

da kuma

Animation Duration Scale

, duk a kan 1x, danna ka mai da su (.5x) (.5x) duka. Shi kenan insha Allah.

(3) Kana iya moving apps naka daga Internal memory, zuwa Memory card.
Duk mai son ya koyi gina Website hadaddiya to maza ya hadu da mu a dandalin mu na koyarwa a facebook SHIGA
Ana iya turo mana da sakonni na Comment (Turo) ko ka shiga dakin Muhawara don tambaya, ko korafi (Shiga)
| | | | |
Online counter:  free web counter Counter Powered by  RedCounter
engTranslate This page
Kirkira:
Umar Muhammad Bappa Plateau state. NIGERIA
© Bahaushe 2016

Polaroid