Ring ring
bahaushe logo
Yadda ake sauke video na Youtube (1)
Hanya ta farko da Clipgrab.
Jeka Google ka searching "Clipgrap. apk" sai ka sauke application din a wayarka
Shiga opera sanna ka je zuwa www.youtube.com don searching video da kake so.Bayan ya fito sai ka copy link na video.
Bude Clipgrap sai ka danna pastesai ka danna ok zai searching ya dauko maka
Yadda ake sauke video na Youtube (2)
Jeka www.tubidy.mobi
Zaka ga "wurin searching" sai ka shiga kuma ka rubuta sunan video wanda ka gani kake so a YouTube.
Bayan an fito maka da bidiyon zaka iya sauke shi a siga na mp4 ko 3gp ko kuma audio wato mp3
Yadda ake sauke video na Youtube (3)
Jeka m. vuclip. com
Zaka ga "wurin searching" sai ka shiga kuma ka rubuta sunan video wanda ka gani a YouTube.
Bayan an fito maka da bidiyon sai ka sauke shi a wayarka a siga na HD mafi nauyi ko Hi ko mafi karancin nauyi da inganci wato Reg
Duk mai son ya koyi gina Website hadaddiya to maza ya hadu da mu a dandalin mu na koyarwa a facebook SHIGA
Ana iya turo mana da sakonni na Comment (Turo) ko ka shiga dakin Muhawara don tambaya, ko korafi (Shiga)
| | | | |
Online counter:  free web counter Counter Powered by  RedCounter
engTranslate This page
Kirkira:
Umar Muhammad Bappa Plateau state. NIGERIA
© Bahaushe 2016